Ecclesiastes 1:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba a tunawa da mutanen dฤ, haka su ma da ba a haifa ba tukuna waษ—anda za su biyo bayansu ba za a tuna da su ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุชูู†ูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูŽุฑู ุงู”ูŽุฏูŽุงุž ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุชูู†ูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุฑู ู†ูŽู†ู’ ุบูŽุจูŽุž ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุชูู†ูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุฑู ุงู”ูŽฺŸูŽูƒูŽุงู†ูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซู ุฏูŽ ูˆูŽู†ู’ุซูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba wanda yake iya tunawa da abin da ya faru a dฤ, Da abin da zai faru nan gaba. Ba wanda zai iya tunawa da abin da zai faru A tsakanin wannan lokaci da wancan.