Ecclesiastes 1:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na dauri aniyata in gwada don in bincika ta wurin hikima dukan abin da ake yi a duniya. Kaya mai nauyi ne Allah ya ɗora a kan mutane!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَطَوْكِ نِيَّ إِنْسَا كَيْنَ إِنْ نٜىٰمَ إِنْكُمَ بِنْثِكَ تَوُرِنْ حِكِمَ دُكَنْ أَبُبُوَنْ دَ عَكٜىٰيِ عَڧَرْڧَشِنْ سَمَ؞ سَيْ نَغَانٜىٰ ثٜىٰوَ أَبِنْدَ اللَّهْ يَطُواْرَ وَیَنْ أَدَمْ يَنَدَ نَوْيِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ɗauri aniya in jarraba, in bincika dukan abubuwan da ake yi a duniyan nan. Allah ya ƙaddara mana abu mai wuya.