Ecclesiastes 1:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga dukan abubuwan da ake yi a duniya, dukansu ba su da amfani, naushin iska ne kawai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุบู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุนูููููฐูู ุงูู ุฑูุงููููุฑู ุฏููููููุฑู ูููู ุจูููุธูููููฐุ ููู
ู ฺงููุงฺูงูุฑููู ููุงู
ููู ุงููุณููู ููููฐ ููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ga dukan abin da ake yi a duniya, duk aikin banza ne da ษata lokaci kawai.