Ecclesiastes 1:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da yake tanƙwararre ba zai miƙu ba; ba za a kuma iya ƙidaya abin da ba shi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ أَبِنْدَ يَتَنْڨُورٜىٰ بَعَ عِيَ مِيڧٜىٰوَ، بَعَ عِيَ ڧِرْغَ أَبِنْدَ بَايَنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za a iya miƙar da abin da ya tanƙware ba, ba kuma za a iya ƙidaya abin da ba shi ba.