Ecclesiastes 1:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi tunani a raina na ce, โDuba, na yi girma, na kuma ฦaru da hikima fiye da duk wanda ya taษa mulki a bisa Urushalima kafin ni; na ษanษana hikima mai yawa da kuma ilimi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ูููููููู ยซุบูุงุดูุ ููุณูุงู
ู ุจูุจููุฑู ุญูููู
ู ุณููุงูุณูููุ ุญูุฑู ฺููขู ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ู ููููุฏู ููุชููปู ู
ููููู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุญฺูงฺููงู ููุณูุงู
ู ุญูููู
ู ุฏู ุณููู ุนูููููููุซูููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ce wa kaina, โNa zama babban mutum, na fi duk wanda ya taษa mulkin Urushalima hikima. Hakika na san hikima da ilimi.โ