Ecclesiastes 1:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan na ษ—aura aniyata ga fahimtar hikima, in kuma san bambanci tsakanin hauka da wauta, amma na koyi cewa wannan ma, naushin iska ne kawai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุทูŽูˆู’ูƒู ู†ููŠู‘ูŽ ุงู•ูู†ู’ุณูŽุง ูƒูŽูŠู’ู†ูŽ ุงู•ูู†ู’ ุณูŽู†ู’ ุญููƒูู…ูŽ ุงู•ูู†ู’ูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ู’ ู‡ูŽูˆู’ูƒูŽ ุฏูŽ ูˆูŽูˆูŽู†ู’ุซูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู†ูŽุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุง ฺงููˆุงู’ฺงูŽุฑูู†ู’ ูƒูŽุงู…ูู†ู’ ุงู•ูุณู’ูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ษ—aura aniya in san bambancin da yake tsakanin ilimi da wauta, da a tsakanin hikima da gฤษ“anci. Amma na gane harbin iska nake yi kawai.