Ecclesiastes 1:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rana takan fito rana ta kuma fāɗi, ta kuma gaggauta zuwa inda takan fito.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَانَ تَكَنْ ڢِتُواْ، تَكَنْ كُمَ ڢَاطِ، تَكَنْيِ سَوْرِ تَكُواْمَ وُرِنْ ڢِتُواْوَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rana takan fito, takan kuma faɗi, Sa'an nan ta gaggauta zuwa wurin fitowarta.