Ecclesiastes 1:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iska takan hura zuwa kudu ta kuma juya zuwa arewa; tฤ yi ta kewayewa, tฤ yi ta koma inda take fitowa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุณููู ุชููููู ูููุฑู ุฐูููุง ููุฏูุ ุชููููู ููู
ู ูููุฑู ุชููููุงูู
ู ุงููุฑูููฐููุ ุชููููููู ุชูููููฐููููููฐููุ ุชูุณูุงููููฐ ูููุงูู
ูุงููุง ุนูููุฏู ุชฺูขูุชููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iska takan hura zuwa kudu, ta kuma hura zuwa arewa, Ta yi ta kewayawa, har ta koma inda ta fito.