Ecclesiastes 1:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan rafuffuka sukan gangara zuwa teku, duk da haka teku ba ya cika. Daga inda rafuffukan suke fitowa, a can suke komawa kuma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ كُواْغُنَ سُكَنْ غُدُ ذُوَا تٜىٰكُ، عَمَّا تٜىٰكُنْ بَتَتَٻَ ثِكَبَ؞ وُرِنْ دَ ضُوَيٜىٰنْ سُكَنْ ڢِتُواْ، ثَنْ ذَاسُ سَاكٜىٰ كُواْمَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane kogi yakan gangara zuwa teku, Amma har yanzu teku ba ta cika ba. Ruwan yakan koma mafarin kogin, Ya sāke gangarawa kuma.