Ecclesiastes 10:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda matattun ƙudaje sukan ɓata ƙanshin turare, haka ’yar wauta takan ɓata hikima da daraja.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ مَتَتُّنْ ڧُدَجٜىٰ سُكَنْ سَا مَنْ ڧَنْشِ يَيِ وَرِ، حَكَكُمَ وَوَنْثِ كَطَنْ يَكَنْ ٻَاتَ حِكِمَ دَ غِرْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matattun ƙudaje sukan sa man ƙanshi ya yi wari, haka nan wauta kaɗan takan ɓata hikima da daraja.