Ecclesiastes 10:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wawa kuma yakan yi ta surutu. Ba wanda ya san abin da zai zo wa zai iya faษ—a masa abin da zai faru bayan rasuwarsa?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ูˆูŽุงูˆูŽุง ูŠูŽูƒูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู’ ุนูŽูƒูŽูŠู’ุž ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุฑูุŒ ูˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุทูŽุง ูˆูŽูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุฑู ู†ูŽู†ู’ ุบูŽุจูŽุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wawa ya cika yawan surutu. Wa ya san abin da zai faru nan gaba? Wa zai iya faษ—a masa abin da zai faru bayan rasuwarsa?