Ecclesiastes 10:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaitonki, ya ke ƙasa wadda sarkinki bawa ne wadda kuma hakimanta ke ta shagali tun da safe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْتُوانْكِ، يَا كٜىٰ ڧَسَرْدَ سَرْكِنْكِ يَرُواْ نٜىٰ، یَیَنْ سَرْكِنْكِ سُنَ تَبِكٍ جِنْ دَاطِے تُنْدَ سَڢٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaitonki, ya ƙasa wadda sarkinki yaro ne, shugabanninki kuma suna ta shagalinsu tun da safe.