Ecclesiastes 10:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai albarka ce, ya ke ƙasa wadda sarkinki haifaffen gidan sarauta ne, wadda hakimanta suke samun abincinsu a daidai lokacin don samun ƙarfi ba don buguwa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ ڢَضٍ ثِكِثٜىٰ كٜىٰ، يَا كٜىٰ ڧَسَرْدَ سَرْكِنْكِ دَتِّجُواْنٜىٰ، یَیَنْ سَرْكِنْكِ سُكَنْيِ بِكِنْسُ أَدَيْدَيْ لُواْكَثِ، دُواْمِنْ سُسَامِ ڧَرْڢِے بَ دُواْمِنْ سُبُغُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai farin ciki ce, ke ƙasar da sarkinki mai dattako ne, shugabanninki kuma suka ci a kan kari don su sami ƙarfi, ba domin su bugu ba.