Ecclesiastes 10:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai muguntar da na gani a duniya, irin kuskuren da yake fitowa daga masu mulki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ مُغُنْتَارْدَ نَغَنِ أَ رَايُوَرْ دُونِيَرْ نَنْ، بَبَّنْ كُسْكُرٜىٰنْ دَ مَيْ مُلْكِ يَكَنْيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai mugunta wadda na gani a duniya, wato kuskuren da masu mulki suke yi.