Ecclesiastes 10:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akan sa wawaye a manyan matsayi, yayinda masu arziki suna ƙarƙashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَنْ بَا وَوَيٜىٰ مَنْيَنْ مَڟَيِ، مَاسُ أَرْزِڧِ كُمَ سَيْ عَبَاسُ وُرِنْ ڧَسْڧَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana ba wawaye manyan matsayi, attajirai kuwa ana ƙasƙantar da su.