Ecclesiastes 10:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na taɓa ganin bayi a kan dawakai, yayinda ’ya’yan sarki suna takawa a ƙasa kamar bayi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَتَٻَ غَنِنْ بَايِ عَكَنْ دَوَكِ، یَیَنْ سَرْكِے سُنَ تَاكَاوَ دَ ڧَڢَا كَمَرْ بَايِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na taɓa ganin bayi a kan dawakai, shugabanni kuwa suna tafiya a ƙasa kamar bayi.