Ecclesiastes 10:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk mai farfasa duwatsu shi za su yi wa rauni; duk mai faskaren itace yana cikin hatsarinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنْدَ يَڢَرْڢَسَ دُوَڟُو، شِينٜىٰ ذَاسُيِ مَسَ رَوْنِ، وَنْدَ يَڢَسْكَرٜىٰ إِتَاثٜىٰ، شِينٜىٰ ذَيْ جَٰوُاْ مَسَ حَڟَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda yake farfasa duwatsu shi za su yi wa rauni. Wanda kuma yake faskare itace yana cikin hatsarinsu.