Ecclesiastes 11:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kome tsawon rayuwar mutum, bari yฤƒ more su duka. Amma bari kuma yฤƒ tuna da kwanakin duhu, gama su ma za su yi yawa. Duk abin da zai faru ba shi da amfani.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุŒ ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽูŠู ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑู ุฏูŽูŠูŽูˆูŽุŒ ุจูŽุฑู ูŠูŽุฌู ุฏูŽุงุทูู†ู’ุณู ุฏููƒูŽุž ุจูŽุฑู ูŠูŽุชูู†ูŽ ุฏูู‡ูู†ู’ ู…ูุชููˆูŽ ุฐูŽูŠู’ฺขู ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูู†ู’ ุฏูŽุทูœู‰ูฐูˆูŽุž ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฐููˆูŽุงุŒ ุจูŽู†ู’ุธูŽู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutum ya rayu har shekaru da yawa, bari ya yi murna a cikinsu duka. Sai dai kuma ya tuna da kwanakin duhu, gama sun fi yawa. Duk abin da ya faru banza ne.