Ecclesiastes 12:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi hankali ɗana, game da duk wani ƙari a kan waɗannan. Wallafa littattafai ba shi da iyaka, kuma yawan karatu yakan gajiyar da jiki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لُورَ يَا طَانَ، كَيِ حَنْكَلِ، غَمَا عَيْكِنْ رُبُوتَ لِتَّتَّڢَيْ بَ شِ دَ إِيَاكَ، يَوَنْ كَرَاتُ كُمَ يَكٜىٰ غَاجِيَرْ دَ مُتُمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ɗana, ka yi hankali, kada ka zarce waɗannan, gama wallafa littattafai ba shi da iyaka, yawan karatu kuma gajiyar da kai ne!