Ecclesiastes 12:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu an ji kome; ga ฦarshen magana. Ka ji tsoron Allah ka kuma kiyaye umarnansa, gama wannan shi ne dukan hakkin mutum.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ููููููู ุฏูููุ ุบู ฺงูุฑูุดูููฐูู ุฐูููุซูููฐููุ ููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ุงูููููู ุ ููููููุงููููฐ ุนูู
ูุฑูููููุณูุ ุบูู
ูุง ููููููู ููุทููู ุดููููููฐ ุนููููููู ู
ูุชูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wannan duka, makasudin maganar shi ne, ka yi tsoron Allah, ka kiyaye dokokinsa, gama wannan shi ne wajibi ga mutum.