Ecclesiastes 12:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sa’ad da masu tsaron gida suke rawar jiki, majiya ƙarfi kuma suka rasa ƙarfi, sa’ad da masu niƙa suka daina don ba su da yawa, idanun da suke duba ta taga suka duhunta;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنْ، حَنُّوَنْكَ مَاسُ غَادِنْ جِكِنْكَ، ذَاسُ رَسَ ڧَرْڢِنْسُ، ڧَڢَاڢُنْكَ مَاسُ ڧَرْڢِے ذَاسُ غَجِ، هَڧُواْرَنْكَ مَاسُ نِڧَ عَبِنْثِ ذَاسُ ذَمَ كَطَنْ، بَابُ عَيْكِ، عِدَنُونْكَ مَاسُ كَلُّواْ ذَاسُ دُهُنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin nan hannuwanka da suke kāre ka, za su yi makyarkyata, ƙafafunka za su rasa ƙarfi. Haƙora kaɗan za su ragu a bakinka. Idanunka za su duhunta.