Ecclesiastes 12:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sa’ad da aka rufe ƙofofin shiga tituna ƙarar niƙa kuma ya tsagaita; sa’ad da kukan tsuntsaye ta farkar da mutane, ba a kuwa jin waƙoƙinsu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنْ، بَذَاكَجِ سُورُوتَيْ نَتِيتُنَبَ، ڧَارَرْ نِڧَ مَا، بَذَاكَجِ سُواْسَيْ بَ، مُرْيُواْيِنْ وَاڧُواْڧِ مَا دَ وُيَ ذَاكَجِيسُ؞ عَمَّا كُوكَنْ طَنْ ڟُنْڟُ ذَيْ عِيَ تَادَكَيْ دَغَ بَرْثِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bakinka a rufe yake, haƙora ba su tauna abinci. Muryar tsuntsu za ta farkar da kai. Ba za ka iya jin muryar mawaƙa ba.