Ecclesiastes 12:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tuna da shi, kafin igiyar azurfa ta katse, ko tasar zinariya ta fashe; kafin tulu yă ragargaje a maɓulɓula, ko guga ta tsinke a rijiya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَتُنَ دَ مَحَلِثِّنْكَ كَاڢِنْ إِغِيَرْ أَظُرْڢَا تَڟِنْكٜىٰ، كُواْ ݣُونُوانْ ظِينَارِيَ تَڢَشٜىٰ، كُواْ تُلُنْ ضُوَ يَڢَشٜىٰ عَبَاكِنْ تَڢْكِ، كُواْ إِغِيَرْ جَنْ ضُوَ تَڟِنْكٜىٰ عَبَاكِنْ رِجِيَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika, ka tuna da Mahaliccinka kafin igiyar azurfa ta katse, ko tasar zinariya ta fashe, ko tulu ya fashe a bakin rijiya, ko igiya ta tsinke a bakin tafki,