Ecclesiastes 2:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ce wa kaina, “Zo, zan gwada ka da jin daɗi don in ga abin da yake da kyau.” Amma wannan ma ya zama ba amfani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَثٜىٰ وَكَيْنَ «بَرِ إِنْسَا رَيْنَ ثِكِنْ جِنْ دَاطِے إِنْ سَنْ يَدَّ جِنْ دَاطِے يَكٜىٰ!» عَمَّا نَتَرَرْ وَنَّنْ مَا دُكْ بَنْظَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na sa rai in ji wa kaina daɗi, in kuma san yadda farin ciki yake. Sai na tarar wannan ma aikin banza ne.