Ecclesiastes 2:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban hana kaina duk wani abin da idona ya yi shaโ€™awarsa ba; ban hana zuciyata wani jin daษ—i ba. Zuciyata ta yi murna da dukan aikina, wannan kuwa shi ne ladan dukan famata.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูุฏููˆุงู’ู†ูŽ ูŠูŽูŠู ุดูŽุนูŽูˆูŽุŒ ุจูŽู†ู’ ุญูŽู†ูŽ ู…ูŽุณูŽุจูŽุž ุจูŽู†ู’ ุชูŽูปูŽ ุญูŽู†ูŽ ูˆูŽูƒูŽูŠู’ู†ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุฌูู†ู’ ุฏูŽุงุทูุจูŽุž ุฑูŽูŠู’ู†ูŽ ูŠูŽุฌู ุฏูŽุงุทูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ูŽุŒ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ู„ูŽุงุฏูŽู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk abin da nake so, na samu, ban taษ“a hana wa kaina kowane irin nishaษ—in da nake so ba. Ina fariya da kowane irin abin da na aikata. Wannan shi ne ladana na dukan aikina.