Ecclesiastes 2:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka saโad da na duba dukan aikin hannuwana, da abin da na yi fama don in samu, sai kome ya zama ba shi da amfani, naushin iska ne kawai; babu wata riba a duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุชูููุงูู ุนููููู ุฏููููู ุนููููููู ุญููููููููุ ุฏู ุฏููููู ุนูููููููุฏู ูููู ุงูููู ุณูุงู
ู ุงููู
ฺูขูุงููุ ููุบู ููููููู ู
ูุง ุฏููู ุจูููุธูููููฐ ููู
ู ฺงููุงฺูงูุฑููู ููุงู
ููู ุงููุณููู ููููฐุ ุจูุงุจู ุงููุจูููุฏู ููููููฐุฏู ุงููู
ฺูขูุงูู ุงูู ุฑูุงููููุฑู ุฏููููููุฑู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi tunani a kan dukan abin da na aikata, da irin wahalar da na sha lokacin da nake yin aikin, sai na gane ba shi da wata ma'ana, na zama kamar mai harbin iska, ba shi da wani amfani.