Ecclesiastes 2:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na juya ga tunanina don in lura da hikima, da kuma hauka da wauta. Me ya rage wa magājin sarki yă yi fiye da abin da aka riga aka yi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَجُويَا تُنَانِنَ غَ حِكِمَ، دَ كُمَ هَوْكَ دَ وَوَنْثِ؞ غَمَا وَنْدَ يَغَاجِ سَرْكِے، مٜىٰ ذَيْ يِ؟ بَا وَنِ أَبُ، سَيْدَيْ أَبِنْدَ سَرَاكُنَنْ دَا سُكَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wannan duka, abin da sarki zai iya yi kaɗai, shi ne abin da sarakunan da suka riga shi suka yi. Sai na fara tunani a kan abin da ake nufi da hikima, ko rashin kula, ko wauta.