Ecclesiastes 2:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ba za a ƙara tunawa da mai hikima ko wawa ba; nan gaba za a manta da su. Yadda wawa zai mutu, haka ma mai hikima!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا مَيْ حِكِمَ دَ وَاوَا دُكَ بَذَاعَتُنَ دَسُو نَنْ غَبَبَ؞ عَكْوَانَكِے مَاسُ ذُوَا ذَاعَ مَنْتَادَسُو دُكَ؞ يَدَّ مَيْ حِكِمَ يَكٜىٰ مُتُوَ، حَكَمَا وَاوَا يَكٜىٰ مُتُوَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ba za a ƙara tunawa da mai hikima ko wawa ba, nan gaba za a manta da dukansu. Yadda mai hikima yake mutuwa haka ma wawa yake mutuwa.