Ecclesiastes 2:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don haka na ฦi jinin rayuwa, gama aikin da ake yi a duniya yana ษata mini rai. Dukan abin da yake cikinta kuwa ba shi da amfani, naushin iska ne kawai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ููููููู ฺขูุงุ ุฑููู ุจููููู ุงููุจู ููููฐ ุงููุบูุฑูููฐููุจูุ ุบูู
ูุง ุงููุบูุฑูููฐูู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุนูููููฐูู ุงูู ุฑูุงููููุฑู ุฏููููููุฑู ูููู ุจูุง ู
ูุนูููุ ุฏููููู ูููุงูู
ูููฐ ุจูููุธูููููฐ ููู
ู ฺงููุงฺูงูุฑููู ููุงู
ููู ุงููุณููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka rai ba wani abu ba ne a gare ni, domin dukan abin da yake cikinsa bai kawo mini kome ba sai wahala. Duka banza ne, ba abin da nake yi sai harbin iska kawai.