Ecclesiastes 2:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ฦi jinin dukan abubuwan da na yi wahala ina yi a duniya, gama dole in bar su wa na bayana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููููู ููู
ู ููููุฏู ูููู ุงูู ุฑูุงููููุฑู ุฏููููููุฑู ููููุ ุจูุง ูููู ุงููุจู ููููฐ ุงููุบูุฑูููฐููุจูุ ุชูููุฏู ููุบูุงููููฐ ุฐูููุจูุฑู ููููููุฏู ุฐููู ุบูุงุฌูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin dukan abin da na samu kan aikin da na yi, ba su da wata ma'ana a gare ni, gama na sani zan bar wa magฤjina ne.