Ecclesiastes 2:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka zuciyata ta fara karaya a kan dukan faman aikina a duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَجُويَا نَدُوبَ، سَيْ نَڢِدَّ ذُوثِيَا عَكَنْ دُكَنْ عَيْكِنْدَ نَيِ أَ رَايُوَرْ دُونِيَرْ نَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi baƙin ciki a kan dukan wahalar aikin da na yi a duniya.