Ecclesiastes 2:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama mutum zai yi aikinsa da dukan hikimarsa, da saninsa, da gwanintarsa, saโan nan dole yฤ bar dukan abin da ya mallaka ga wani wanda bai yi wahalar kome a ciki ba. Wannan ma ba shi da amfani, hasara ce mai yawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููููุฏู ูููู ุนูููููููุณู ุฏู ุญูููู
ู ุฏู ุณููู ุฏู ฺ ููููููุชูุ ุฏูููุฏูููููุ ุฐููู ุจูุฑู ูู ูููู ููููุฏู ุจููู ุดูุง ููููููุฑู ูููุงูู
ูููฐ ุนูุซููููุจูุ ููููููู ู
ูุง ุจูููุธูููููฐุ ููู
ู ู
ููุบููู ุงููุจู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ne ka yi aiki da dukan hikimarka, da iliminka, da gwanintarka, amma kuma tilas ka bar shi duka ga wanda bai yi wahalar kome a ciki ba. Wannan ma bai amfana kome ba, mugun abu ne.