Ecclesiastes 2:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me mutum zai samu daga aikin da ya yi duka, da irin ɗawainiyar da ya sha a kan yin aikin a duniya?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰنٜىٰنٜىٰ یَنْ أَدَمْ سُكٜىٰ سَامُوَ دَغَ دُكَنْ عَيْكِنْ دَسُكٜىٰيِ دَ إِرِنْ وَهَلَرْ دَسُكٜىٰ شَا ثِكِنْ عَيْكِنْسُ أَ رَايُوَرْ دُونِيَرْ نَنْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me mutum zai samu daga cikin aikin da ya yi duka, da irin ɗawainiyar da ya sha a kan yin aikin?