Ecclesiastes 2:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama in ba tare da shi ba, wa zai iya ci yă sha yă kuma ji daɗi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيَ مُتُمْ ذَيْجِے دَاطِنْثِ دَ شَا إِنْ بَ دَغَ وُرِنْ اللَّهْ بَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙaƙa za ka sami abin da za ka ci, ko ka ji daɗin zamanka in ba tare da shi ba?