Ecclesiastes 2:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga wanda ya gamshe shi, Allah yakan ba da hikima da sani da farin ciki, amma ga mai zunubi yakan ba shi aikin tarawa da ajiyar dukiya domin yฤƒ miฦ™a wa wanda ya gamshi Allah. Wannan ma ba shi da amfani, naushin iska ne kawai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺขูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽุงูˆูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฑูŽูŠู’ุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุงุดู ุญููƒูู…ูŽ ุฏูŽ ุณูŽู†ู ุฏูŽ ฺขูŽุถู ุซููƒูุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุบูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฐูู†ููˆุจูุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ุจูŽุงุดู ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุฑู’ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽ ุฏูŽ ุชูŽุฑูŽูˆูŽุŒ ุนูŽฺงูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽูƒูู…ูŽุจูŽุง ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺขูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽ ูˆูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฑูŽูŠู’ุž ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุง ุจูŽู†ู’ุธูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ูƒูู…ูŽ ฺงููˆุงู’ฺงูŽุฑูู†ู’ ูƒูŽุงู…ูู†ู’ ุงู•ูุณู’ูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ne yake ba da hikima, da ilimi, da farin ciki ga wanda yake ฦ™auna. Amma yakan sa matalauci, mai zunubi, ya yi ta wahalar nema ya tara dukiya, domin Allah ya bayar ga wanda yake ฦ™auna. Wannan ma aikin banza ne, harbin iska ne kawai.