Ecclesiastes 2:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi ayyuka masu girma. Na gina gidaje wa kaina na kuma shuka gonakin inabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَيِ مَنْيَنْ أَبُبُوَ؞ نَغِنَ وَكَيْنَ غِدَاجٜىٰ، نَكُمَ شُوكَ وَكَيْنَ غُواْنَكِنْ إِنَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kammala manyan abubuwa. Na gina wa kaina gidaje, na yi gonakin inabi.