Ecclesiastes 3:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cewa kowa yă ci, yă sha, yă kuma ji daɗi cikin dukan aikinsa, wannan kyautar Allah ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنٜىٰ مُتُمْ يَثِ يَشَا، يَجِوَ رَنْسَ دَاطِے ثِكِنْ دُكَنْ عَيْكِنْسَ، غَمَا وَنَّنْ ݣَوْتَرْ اللَّهْ ثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukanmu mu ci, mu sha, mu yi murna da abin da muka yi aikinsa, gama wannan kyautar Allah ce.