Ecclesiastes 3:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na san cewa duk abin da Allah ya yi zai dawwama har abada; ba abin da za a ฦ™ara ko a rage. Allah ya yi haka domin mutane su girmama shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุง ุณูŽู†ู ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูŠู ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุญูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุงุŒ ุจูŽุงุจู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽุงุนูŽ ฺงูŽุงุฑูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุงู”ูŽ ุถูŽุบูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูุž ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูŠู ุญูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณูุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽุงุณู ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na sani dukan abin da Allah ya yi zai dawwama, ba abin da za a ฦ™ara, ko a rage. Allah ya yi haka kuwa domin mutane su zama masu tsoronsa.