Ecclesiastes 3:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk abin da yana nan ya taɓa kasancewa, kuma abin da zai kasance, ya taɓa kasancewa; Allah kuma zai nemi bayanin abubuwan da suka wuce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ أَبِنْدَ يَڢَرُ، يَرِغَا يَڢَرُ؞ أَبِنْ دَ ذَيْ ڢَرُ مَا، يَارِغَا يَڢَرُ أَدَا؞ اللَّهْ كُمَ يَنَ سَا كُواْمٜىٰ يَسَاكٜىٰ ڢَرُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan abin da ya faru, ya riga ya faru a dā. Allah ya sa abin da ya faru ya yi ta faruwa. Allah yana hukunta abin da ya riga ya faru.