Ecclesiastes 3:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ga wani abu kuma a duniya, a wurin shari’a, akwai mugunta a can, a wurin adalci, akwai mugunta a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْدَ حَكَ، نَغَ وَنِ أَبُ أَ رَايُوَرْ دُونِيَرْ نَنْ، أَمَيْمَكُوانْ شَرِيعَرْ غَسْكِيَ، غَ مُغُنْتَا، أَمَيْمَكُوانْ أَدَلْثِے مَا، غَ أَبِنْدَ بَ دَيْدَيْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda wannan kuma, na gane a duniyar nan mugunta ta gāje matsayin adalci da na abin da yake daidai.