Ecclesiastes 3:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na sāke yin tunani, “Game da mutane kam, Allah kan gwada su don su san cewa ba su fi dabba ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَكُمَثٜىٰ أَ ذُوثِيَاتَ «غَمٜىٰ دَ یَنْ أَدَمْ، اللَّهْ نٜىٰ يَنَ ڠُودَاسُ دُواْمِنْ يَنُونَ مُسُ ثٜىٰوَ بَسُڢِ دَبُّواْبِے بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na dai ce Allah yana jarraba mutum ne domin ya nuna masa bai ɗara dabba ba.