Ecclesiastes 3:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙaddarar mutum ɗaya take da ta dabba; ƙaddara ɗaya ce take jiransu biyu. Yadda ɗayan yake mutuwa, haka ma ɗayan. Dukansu numfashinsu iri ɗaya ne; mutum bai fi dabba ba. Kowane abu ba shi da amfani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا ڧَرْشٜىٰنْ یَنْ أَدَمْ دَ نَدَبُّواْبِے أَبُ طَيَ نٜىٰ؞ يَدَّ طَيَ يَكٜىٰ مُتُوَ حَكَمَا طَيَنْ؞ نُمْڢَشِنْسُ إِرِ طَيَنٜىٰ، كُمَ طَنْ أَدَمْ بَيْڢِے دَبَّ كُواْمٜىٰبَ؞ دُكَنْ كُواْمٜىٰ بَنْظَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama makomar 'yan adam da ta dabbobi ɗaya ce, yadda ɗayan yake mutuwa haka ma ɗayan. Dukansu numfashinsu iri ɗaya ne. Mutum bai fi dabba ba, gama rai ba shi da wata ma'ana ga kowannensu.