Ecclesiastes 3:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duka wuri ɗaya za su tafi; gama duka daga turɓaya suka fito, kuma ga turɓaya duka za su koma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْسُ وُرِے طَيَ سُكٜىٰ تَڢِيَ، دُكَنْسُ دَغَ تُرْٻَيَا سُكَ ڢِتُواْ، دُكَنْسُ كُمَ غَ ڧُورَا ذَاسُ كُواْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukansu wuri ɗaya za su tafi, gama dukansu biyu daga turɓaya suka fito, dukansu biyu kuma za su koma cikinta.