Ecclesiastes 3:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin warwatsa duwatsu da lokacin tara su, lokacin runguma da lokacin dainawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ لُواْكَثِنْ وَرْوَڟَ دُوَڟُو دَ لُواْكَثِنْ تَتَّرَاسُ، أَݣَويْ لُواْكَثِنْ ضُنْ‌غُمٜىٰوَ دَ لُواْكَثِنْ ڧِنْ ضُنْ‌غُمٜىٰوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da lokacin warwatsa duwatsu, da lokacin tattarawa, Da lokacin rungumewa, da lokacin da ba a yi.