Ecclesiastes 3:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin ƙauna da lokacin ƙiyayya, lokacin yaƙi da lokacin salama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ لُواْكَثِنْ ڧَوْنَ دَ لُواْكَثِنْ ڧِيَيَّ، أَݣَويْ لُواْكَثِنْ يَاڧِ دَ لُواْكَثِنْ سَلَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne kuma yake sa lokacin ƙauna, da lokacin ƙiyayya, Da lokacin yaƙi, da lokacin salama.