Ecclesiastes 4:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na sฤke dubawa sai na ga zaluncin da ake yi a duniya. Na ga hawayen waษanda ake zalunta kuma ba su da mai taimako; masu iko suna goyon bayan masu zalunci, ga shi ba su da mai taimako.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู
ู ุฏููุจู ููุง ุบูุง ุฏููููู ุฏููููููุฑู ุฏู ุนูููููฐูู ุงูู ุฑูุงููููุฑู ุฏููููููุฑู ููููุ ููุง ุบูุง ููููููููฐูู ููุทูููุฏู ุนูููููฐูู ู
ูุณู ุฏููููููุ ุจูุงุจู ู
ููููู ู
ูุณู ุชูุนูุธููููุ ู
ูุงุณููููู ุฏููููููุฑู ุณููููููฐ ุณูููููฐ ุฏู ุฅูููููุงูุ ููุทูููุฏู ุนูููููฐ ุฏููููููฐุณูุ ุจูุงุจู ู
ููููู ู
ูุณู ุชูุนูุธููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan na sฤke dubawa a kan rashin adalcin da yake ci gaba a duniyan nan. Waษanda ake zalunta suna kuka, ba kuwa wanda zai taimake su, domin waษanda suke zaluntarsu suke da iko.