Ecclesiastes 4:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana iya shan ฦarfin mutum ษaya, mutum biyu za su iya kฤre kansu. Igiya riษi uku tana da wuya tsinkawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูู
ู ุทููู ุฐููู ุนูููุซููู ููุตูุฑูุง ุนููููู ููููุ ุนูู
ููุง ููููููู ู
ูุชูู
ู ุจููู ุฐูุงุณูุซู ููุตูุฑูุง ุนููููู ุทูููุ ุงููุบููู ุทููู ููููุฏู ุงููููุณูุงฺงู ุฏู ุงููุบููููุงููู ุนููู ุชูููุฏู ูููู ุนฺููููููููฐุชู ุฏู ุณูููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutum biyu za su iya kฤre kansu su ci nasara, amma mutum ษaya ba zai iya kฤre kansa ya ci nasara a kan wanda ya kawo masa hari ba. Igiya riษi uku tana da wuyar tsinkawa.