Ecclesiastes 4:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga cewa dukan waɗanda suka rayu suka kuma yi tafiya a duniya sun bi saurayin, magājin sarkin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَيِ تُنَانِ عَكَنْ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ رَايٜىٰ عَثِكِنْ دُونِيَرْ نَنْ، سَيْ نَغَانٜىٰ عَثِكِنْسُ أَݣَويْ سَوْرَيِنْ دَ ذَيْ عِيَ غَاجِ كُجٜىٰرَرْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi tunani a kan dukan mutanen da suke zaune a duniyan nan, sai na gane a cikinsu akwai saurayin da zai maye matsayin sarkin.