Ecclesiastes 4:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu ƙarshe ga dukan mutanen da suka riga su. Amma waɗanda suka zo daga baya, ba su gamsu da magājin ba. Wannan ma ba shi da amfani, naushin iska ne kawai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْدَيَكٜىٰ مُتَنٜىٰنْ دَ سَرْكِے يَكٜىٰ مُلْكِ عَكَنْسُ سُكَيِيَوَ بَابُ إِيَاكَ، عَمَّا بَايَنْدَ بَايَ نَنْ، بَاوَنْدَ ذَيْ نُونَ غُواْدِيَ عَكَنْ أَبِنْدَ يَيِ؞ حَڧِيڧَ وَنَّنْ مَا بَنْظَنٜىٰ، كُمَ ڧُواْڧَرِنْ كَامُنْ إِسْكَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen da sarki yake mallaka suna da yawan gaske. Amma bayan ba shi ba wanda zai gode masa saboda ayyukan da ya yi. Hakika wannan ma aikin banza ne, harbin iska kawai.