Ecclesiastes 4:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wanda ya fi su duka shi ne wanda bai riga ya kasance ba, wanda bai ga muguntar da ake yi a duniya ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَنْدَ يَڢِسُ جِنْ دَاطِے دُكَ، شِينٜىٰ وَنْدَ بَعَ حَيْڢٜىٰشِيبَ، وَنْدَ بَيْ غَ مُوغَيٜىٰنْ أَيُّكَنْ دَ عَكٜىٰيِ أَ رَايُوَرْ دُونِيَرْ نَنْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wanda ya fi su jin daɗi duka, shi ne wanda bai taɓa rayuwa ba, balle ya ga rashin adalcin da yake ta ci gaba a duniyan nan.